Orkazai soups

Bamatsala's Kitchen @chefbamatsala
Wannan miyan na samu ne ta wajan mamana ta koya min shi kuma naji dadin shi sosai 😊
Orkazai soups
Wannan miyan na samu ne ta wajan mamana ta koya min shi kuma naji dadin shi sosai 😊
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samu tukunya ki saka manja ki saka albasa ki soya,sai ki saka attarugu dinki shima ki juya
- 2
Saiki saka magi to taste sai ki saka ruwan Naman ki koh normal ruwa ki tsada ruwan miyan ki
- 3
Ki saka gandan ki da nama su tafasa,sai ki wanke gayan ki ki barshi kaman 2 mins saiki saka agobono dinki ki barshi na 5 mins shikenan kin gama😊
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14537400



sharhai