Taliya da miyar source

Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 @fatumar6855
Tayi dadi musamman da ta ji hadin salat, hmmmm dadi kan dadi
Taliya da miyar source
Tayi dadi musamman da ta ji hadin salat, hmmmm dadi kan dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Za,a dafa taliya fara da gishiri, sai a juye a basket. Sai a yanka albasa a aje ta,a daka diyar miya. Idan za,a sa nama sai a dafashi ya dahu sosai, yadda za,a iya ci...
- 2
Sai a jajjaga kayan miya ko ayi grating dinshi amma ba,ason yayi laushi, sai a dora mai a wuta,a soya mai,sai a zuba kayan miyar da diyar miyar da aka daka sai a soya kafin ya gama soyuwa sai a zuba maggi da kayan kamshi sai a cigaba da jiyawa idan ya soyu sai a zuba albasar da aka yanka a rage wuta sosai sai a sai a zuba ruwa dan kadan saboda maggin ya narke, sai a barahi for 2-3 mnts sai a sauke. Enjoy
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14548220



sharhai