Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba sugar a pan, sai ki daura awuta, kina soyata tana narkewa, sai kinga tagama narkewa ga badaya.
- 2
Sannan ki debo gyada cikin tafin hannunki daya. Kimurza ta kan sugar da kike soyawar ki juyasu suhade sosai sai ki sauke.
- 3
Daman kin shafa mai a bayan tray, sai ki juyeta kan bayan tray din. Kibari sai tayi sanyi. Sai ki babballata daidai yadda kikeso.
- 4
NOTE. Ba a sun wuta tayi yawa a low heat zaki saka if not zata kone tayi baqi qirinm
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14715360





sharhai