Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki gwada couscous dinki ki zuba a mazubi
- 2
Ki sa mai cokali daya cikin ruwa da dan gishiri ki tafasa
- 3
Ki bar ruwan ya dan huce na minti uku
Ki kawo couscous din ki zuba cikin ruwan,ki jujjuya
- 4
Idan akwai ruwa a saman couscous din ki tsiyaye ruwan,ki rufe
- 5
Idan ruwan ya tafasa,ki kashe wutan
- 6
Ki zuba mai kadan cikin tukunya,ki sa albasa ki jujjuya
- 7
Ki sa yankakken tarugu da maggi da curry ki jujjuya
- 8
Daga karshe ki zuba yankakken cabbage dinki ki jujjuya
- 9
Ki rage wuta, ki rufe ki barshi ya dan turara
- 10
Ki wanke cabbage,albasa da tarugunki,ki yayyankasu
- 11
Ki kawo couscous din da kika jika ki zuba,ki jujjuya
- 12
Kina iya ci haka ko da chickenpeppersoup🤗
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14798763







sharhai