Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tafasa shinkafarki da turmeric, ki tsiyaye ruwan ki ajiye agehe.
- 2
Kiyanka albasa kisa a frying pan kisa mai dan daidai,kisoya sama sama, sai ki saka kazarki ko nama da kika yayyanka shi mitsil mitsil kisoya su tare, kisa curry, thyme, ginger, garlic kisoya, kisa ruwa 1 cup kirufe ya dahu kadan
- 3
Sai ki saka shinkarfarki kikara ruwa 1 cup again, sai kirufe da fuel paper ko leda. sai kisa wutan a low high, saita nuna kamin ki sauke kisa green beans, after kin sauke, sai kiyanka red pepper kisaka. 😰😥
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14814820




sharhai (2)