Bread me kantu
Yanada dadi gaskiya ina sonsa yara ma naso kugwada
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki dau wannan madarar ki damata da ruwa ki ajiye gefe
- 2
Sai ki hada fulawa sugar da yeast da gishiri ki juya sannan sai ki dakko wannan madarar da ita zaki kwaba
- 3
Zaki kwaba yafi na meat pie laushi kadan kiyi kneading dinsa sosai
- 4
Sannan saiki guggutsirashi kimaidashi ball saiki dakko wannan ragowar madarar da kika dama
- 5
Sai ki dinga daukan dough din kina sawa a ruwan madara sannan kisa a kantu har kigama duka sannan sai ki dinga dauka daya bayan daya kina murzawa ko wane zaa rabashi hudu sai a rufe da towel yatashi
- 6
Idan yatashi sai a dora mai a wuta adinga sawa ana soyawa kar acika wuta shikenan angama
- 7
Done!!
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15093882








sharhai (5)