Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki dafa macaroni ki ane gefe ki dafa kwai ki aje gefe ki here dankalinki shima ki aje gefee zaki iya fada green beans taredà dayansu ko dankali ko macaroni ko kwai sai ki yanka dankalinki kanana ki yanka kabeji li yanka kwai ki zube su duka cikin kwano daya
Kisaka macaroni dukaa
Sai ki dauko mayonnaise da gishiri da suga ki hada sui tareda salad cream su hade tare sai ki zubasu cikin macaroni da sauran kayan. - 2
Shikenan kin gama sai ki zub a mazubi zaa iya cinshi hknn kuma zaa iya cinshi da shinkafa da dai sauransu
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15347635




sharhai (2)