Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na hada baking powder Dina da fulawa na da madara ta ta gari juya su, sannan na dauko kwano, me kyau na kada kwai na, da sugar suka bugu, sosai sannan na dauko, fulawata Ina zuba wa aciki, Ina juyawa, na dauko butter na zuba, sannan na dauko madara ta ta ruwa Ina zubawa a hankali har se da ya hade jikinsa, na yanka su kana na Kanan na soya.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15420393




sharhai (4)
allah ya bada kasuwa