CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Kafi kaza 💃💃💃💃💃💃
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Kafi kaza 💃💃💃💃💃💃 ainihin hoton girkin

Kafi kaza 💃💃💃💃💃💃

Halima Maihula kabir
Halima Maihula kabir @cook_29516083

Kafi kaza 💃💃💃💃💃💃

Halima Maihula kabir
Halima Maihula kabir @cook_29516083
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

30 minutes
2 yawan abinchi
  • Karago
  • Kifi Kai ko jela
  • Mai
  • Maggi
  • Albasa
  • Attaruhu
  • Gishiri
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

30 minutes
  1. 1

    Da farko na daka karago na a turmi, me tsafta, sanna na dauko attaruhu na na jajagashi, itama albasa na kirbata, sannan na dauko kwano na hade su waje Daya na cakuda, sannan na zuba Maggi da Dan kishiri kadan, na dauko kan kifina na bare shi, na Dan koya shi kadan na zuba Masa kayan kanshin girki, na dauko na zuba acikin dakakin karagon Nan na juya, sannan na, dauko kasko, na zuba mai, dae dai, na Dan barshi na yayi zafi, sanan na dauko, kafi Kazan na zuba.

  2. 2

    Na dinga juyawa harse da yayi yanda nake so, 💃💃💃 shikenan nayi kafi kaza 💃 😋 Ina iya yinsa a ci a gd ko a siyar dashi 😊

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Halima Maihula kabir
Halima Maihula kabir @cook_29516083
rannar October 01, 2021 04:30
Tin Ina yarinya Ina son girki, Kuma zama me girka abinci buri nane, Ina son na zama chef 👩‍🍳..
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Kaza

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Sinasir
  2. Happy independence day umpapa da miya
  3. Gullisuwa
  4. Garau garau
  5. Sakwara
  1. Sinasir
  2. Chocolate cake Vanilla cake
  3. Gullisuwa
  4. Sakwara
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15420401
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close