Zaki wanke salad dinki ki yanka ki wanke albasa ki yanaka ita ma
Se tsokar kaza ki samata abubuwan da na lissafo ki ajiye na tsawon minti 30 ko yafi se kisa a tsinke ki gasa ki haa da salad din ki ci.😋😋😋
An kwafa!
More Recipes
sharhai (6)