Pineapple and lemon juice

Mrs,jikan yari kitchen @mrsjikanyarikitchen
Dadi ba'a magana abun sai wanda ya gwada ALLAH kuwa🤤😋🤸🏻♀️
Pineapple and lemon juice
Dadi ba'a magana abun sai wanda ya gwada ALLAH kuwa🤤😋🤸🏻♀️
Umarnin dafa abinci
- 1
Xaki fara yanke pineapple dinki shi kuma lemon ki cire bayansa da wannan farar abun da diyansa na ciki ki yanke baki daya
- 2
Sannan kisaka acikin blender kisaka sugar aciki da ruwa kadan
- 3
Sai kiyi blending so smooth sannan kitace kiqara blending da ruwa kadan
- 4
Shikenan saiki saka ice cube saisha shikenan our pineapple and lemon juice is ready 🤤😋
MRS, JIKAN YARI KITCHEN
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15422752



sharhai (4)