Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xakisamu shinkafan na tuwo kaman kofi hudu sai ki gyara ki wanke ki jikata kamarna 4hrs
- 2
Sai ki debi wani kaman gwangwani daya kidafa inya dafu saiki daurashi akan wan nan Wanda kika jikadin saiki yanka albasa kisaka.
- 3
San nan saiki markadata yayi laushi.
- 4
Sai ki dauko ki gauraya ki xuba gishiri kaman 1 tea spn da sugar dai dai yanda yaji miki saiki saka bakind powder
- 5
Sai ki daura praying pan dinki a wuta kishafa mangyada
- 6
Sai kidinga diban qullin kina xubawa aciki dan daidai inkin xuba saiki rufe kibarshi ya soyu
- 7
Ammafa ba'a juyawa xallan cikin kawai ake soyawa.
- 8
Idan kika markada saiki dauko yeast dinki kixuba kaman 1tea spn sai ki gaurayashi harya hade.saikisaka arana ko guri mai dumi kibarshi kaman na 1hr yatashi.
- 9
Haka xakiyitawa sauran harki gama shikenan Sinasir dinmu tahadu.
Za'a iyacinta haka ko ayi Mata Miya
Similar Recipes
More Recipes











sharhai