Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki dafa shinkafa have done ki wanketa sosai ki tsane ki zufa Mai atukunya kisa attaruhu da albasa Wanda Kika greating kisa mincemeat ki soya da spices garlic Maggi sai kisa yogurt ki juya yayi Kamar 2mint ki kwashe
- 2
Sai kisa tukunya a wuta sai ki zufa wanan shinkafar rabi sai ki dauko wanan hadin mincemeat din ki zuba sai ki juye sauran shinkafar akai Kar ki juya sai ki yarya da food color sai kisa ruwa kadan kisa leda ki rufe saman kisa wuta kadan shikenan intayi shine take fitowa a2color white & yellow
- 3
Na Manta Zaki yanka albasa ki soya tayi browan sai ki zuba a saman shinkafar
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15817796




sharhai