Dambun zogale
Dambun zogale akwai dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki barza shinkafa sannan a wanke a rege sbd kasa a tsane shi a zuba a Dan Babban roba
- 2
A gyara zogale da ganyen albasa then ayi grating kayan miyan,a Dan Daka gyada amma kar yayi laushi a xubasu akan barzajjen shinkafan
- 3
A zuba Maggi curry da dan gishiri yadda zayyi sai a gauraya
- 4
A zuba a madambaci a dafa har y dahu za'aji qamshi n tashi
- 5
In an sauqe sai asa soyayyen mangyada Da garin karago
- 6
Aci dadi lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15926498




sharhai (2)