Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaki samu tunkunyar ki mai tsafta ki wanke namanki kisa ciki saiki axa kan wuta kamar haka
- 2
Saeki sa Maggi ajino moto da star da mixpy da gishiri kadan da lawashi d kayan kamshinki d kinka daka tare da dadoyarki
- 3
Saiki xuba jajjagenki kamar haka saiki kulle tunkunyar ki
- 4
Saiki xo ki yanka albasa ki aje gehe da jajjagen tarugunki kamar haka
- 5
In farfesun ki y kusa dahuwa saiki sa jajjagen tarugunki da albasa xakiji ya baki special kamshi mai dadi aci ddi lfy😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15959135











sharhai (2)