CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Soyayyar taliya da nama
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Soyayyar taliya da nama ainihin hoton girkin

Soyayyar taliya da nama

_aisuph
_aisuph @aisuph
Nigeria

Soyayyar taliya da nama

_aisuph
_aisuph @aisuph
Nigeria
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

hr 1 da minti30mintuna
mutane 4 yawan abinchi
  1. Taliya guda daya
  2. Citta(danya ko powder)
  3. Kaninfari(danya ko powder)
  4. Tarugu(dakakke)
  5. Sinadarin dandano
  6. Gishiri
  7. Curry
  8. Albasa
  9. Cabbage
  10. Sweet and black Pepper
  11. Nama ko naman kaza
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

hr 1 da minti30mintuna
  1. 1

    Ki kakkarya taliya ki ajiye ta a gefe,sai ki dora ruwa ya tafasa.
    Idan ya tafasa sai ki zuba cikin taliyar ki motsa ki dan rufe na mintina. Bayan taliyar tayi taushi,sai ki tsane ruwan a kwandon girki. Ki ajiye gefe ruwan yayi ta tsanewa daga jikin taliyar.

  2. 2

    Dora kaskon ki kan wuta sai ki saka butter cokali biyu(low heat),ki sa tarugu,citta,albasa,kaninfari da sinadarin dandano sai gishiri kadan ki soya sama sama(tender). Sai ki dauko naman ki ki saka a ciki ki bari gefe daya yayi miti 2-3 sai ki juya dayan gefen. Haka zakiyi har naman ki yayi golden brown ki hade gaba daya.

  3. 3

    Ki dora wata tukunyar daban itama ki saka butter,kisa black pepper,sweet pepper,sinadarin dandano,curry ki soya(low heat) bayan haka sai ki saka cabbage Shima ki motsa,sai ki zuba taliyar ki kina juyawa har ta bi jiki da kayan miyan ki. Sai ki rufe ta turara minti 5.
    Shikenan,taliya tayi,kiyi serving ki hada da namanki. Sai ci.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

_aisuph
_aisuph @aisuph
rannar February 22, 2022 10:32
Nigeria
I love cooking because it is a state of flavors,balanced and blends of sweetness 😋.
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
February 22, 2022 11:09
Gwanin ban shaawa ga dadi 😋
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Mixed fruit juice - Lemun kayan marmari
  2. Coconut puff puff
  3. Milky chin chin
  4. Dan waken alkama
  5. Yam balls
  1. Soyayyen biredi me kwai
  2. Coconut puff puff
  3. Yam balls
  4. Gashashshiyar kaza
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16004702
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close