Jollof din taliyar hausa me kifi
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na jajjaga attaruhu tattasai da albasa.na dora tukunya a wuta na zuba mangyada kadan na saka albasa na soya sama sama sai na zuba jajjagen na barshi ya dan soyu
- 2
Sai na zuba maggi gishiri lawashi na daka citta da tafarnuwa na saka sai na tsaida ruwa
- 3
Bayan riwan ya tafasa sai na zuba taliyar murji na na barta ta tafasa daya sai na saka kifin na rupe suka karasa dahuwa shikenan na sauke. aci dadi lapia
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16042391





sharhai