Wainar fulawa(Yar kalalaba)

Asma'u Muhammad @Mamu01
Wainar fulawa tanada dadi sosai ga sauki wajen sarrafawa #gargajiya
Wainar fulawa(Yar kalalaba)
Wainar fulawa tanada dadi sosai ga sauki wajen sarrafawa #gargajiya
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko xaki samu Abu me hwadi Kamar roba ki tankada fulawarki ciki
- 2
Sae kiyi jajjagen tattasai da tarugu ki xuba cikin fulawarki kisa magunanki da gishiri kadan
- 3
Saeki yanka albasa ciki ki xuba ruwa kita motsawa hatta kwabo Kamar haha
- 4
Seki aza pan dinki saman wuta ki fara soyawa shikenan aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16056535






sharhai