Plantain source

bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228
Wanan miyar akwai Dadi #ramadanonbuget #ramadanclass
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki soya plantain dinki sai ki yanka attaruhu da albasa,sweet papper sai ki tafasa namanki da spices kisa maggi
- 2
Zaki xuba Mai a tukunya sai ki zuba attaruhu da albasa kisa Maggi spices kisa ruwan nama kadan sai ki rufe idan yayi Kamar mint 3 sai kisa nama sai yayi Kamar 2 mint sai kisa sweet papper kisa plantain dinki ki rufe sai ki sauke shikenan
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16080919



sharhai (2)