Taliya spaghetti

hannah bala 🥂 @cook_21792724
Ta zama ta mussaman Sabida nayita ne domin buda baki a cikin watan ramadan mai falala domin maigidana
Taliya spaghetti
Ta zama ta mussaman Sabida nayita ne domin buda baki a cikin watan ramadan mai falala domin maigidana
Umarnin dafa abinci
- 1
Na tafasa taliyata na wanke na tsane na ajiyeta gefe nazo na hada stew dita me hade da kayan kamshi da maguna kala kala
- 2
Nazo na xuba kayan ciki a ciki
- 3
Na dauko taliya na zuba na juyyata na bari tayi 10mint haka
- 4
Sai na zuba en ruwa a ciki na dauko arrish na xuba na zuba alayyahu na rage gass
- 5
Na rufe na bari yayi 20mint na sauke 😋😋❤️
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16200943



sharhai