CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Sauce din nama da kayan lambu
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Sauce din nama da kayan lambu ainihin hoton girkin

Sauce din nama da kayan lambu

ZeeBDeen
ZeeBDeen @ZeeBDeen

Na dafa shi ma iyali Don jin dadin su da karin lafiya

Na dafa shi ma iyali Don jin dadin su da karin lafiya

Kara karantawa

Sauce din nama da kayan lambu

ZeeBDeen
ZeeBDeen @ZeeBDeen

Na dafa shi ma iyali Don jin dadin su da karin lafiya

Na dafa shi ma iyali Don jin dadin su da karin lafiya

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

hr 1mintuna
3 yawan abinchi
  • Nama kg1
  • 5Carrot
  • Cabbage
  • Albasa
  • Koren tatasai
  • Tatasai da tarugu
  • Maggi, gishiri da spices
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

hr 1mintuna
  1. 1

    Zaa gyara nama a dafa shi a soya

  2. 2

    Sai yanka duk kayan lambun nan a tafasa sama sama

  3. 3

    A jajjaga tatasai tarugu a soya su sai a zuba naman nan da kayan lambu da dandano da space a juya da kyau

  4. 4

    Sai a kwashe a mazubi,, zaa iya ci da shinkafa ko couscous ko taliya

    Sauce din nama da kayan lambumatakin girki4 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

ZeeBDeen
ZeeBDeen @ZeeBDeen
rannar May 18, 2022 11:42

sharhai (6)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
May 19, 2022 10:38
Masha Allah 😋😋😋
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Sauce Nama Kayan Lambu

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Spring roll na Nama
  2. Jollof rice with spinach sauce
  3. Gashin kaza me yogurt
  4. Faten tsakin masara
  5. Shinkafa kala biyu
  1. Gashin kaza me yogurt
  2. Shinkafa kala biyu
  3. Jollof rice with spinach sauce
  4. Alkubus
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16239909
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close