CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Danwake
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Danwake ainihin hoton girkin

Danwake

saadarh’s kitchen
saadarh’s kitchen @saadatubello

#teeskitchen

#teeskitchen

Kara karantawa

Danwake

saadarh’s kitchen
saadarh’s kitchen @saadatubello

#teeskitchen

#teeskitchen

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

30min
1people
  • Fulawa cup 3
  • Garin alabo chokali 3
  • Kuka chokali 1
  • Kanwa
  • Dakakkken yaji
  • Maggi 1
  • Man gyada
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

30min
  1. 1

    Dauko kanwa ki jikashi ya jiku, ki barshi ya kwanta sai ki tace ki ajiye a gefe.

  2. 2

    Ki daura tukunya akan wuta ki sa ruwa (yanda zai isheki dafa danwakenki). Ki dauko kwano babba ki tankade filawa da garin alabo

  3. 3

    (dan daidai za ki sa alabon, filawa tafi yawa) ki sa kuka, ki sa ruwan kanwa da ruwa (kar ya yi ruwa ruwa kuma kar ya yi tauri),

  4. 4

    Ki kwaba shi da muciya (amfanin kwabawa da muciya ya fi sa danwake ya yi sumul sumul) ajiye a gefe.

  5. 5

    (amfani yin hakan dan kar su manne a jikin juna kuma don ki sami sararin sa wasu), haka za ki yi har sai kwabin danwake ya kare.

  6. 6

    Idan ya nuna sai ki sami wani babba kwano ki zuba ruwan dumi ki na kwashewa da matsani ki na zubawa a cikin ruwan har sai kin gama kwashewa.

  7. 7

    Daga karshe, sai ki sake tsanewa da matsami ki sa a plate ki kawo yankakken su tattasanki ki sa a gefe ki zuba yaji da man gyadanki.

  8. 8

    A ci dadi lafiya.

  9. 9

    Idan ruwan ki na kan wuta ya tafasa, ki bude ki fara jefawa a ciki, ki na jefawa bayan wani dan lokaci ki na dan juyashi a hankali

  10. 10

    Sai ki rufe nadan wani lokaci amma ki tabbata ki na kusa don kar ya yi bori,

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

saadarh’s kitchen
saadarh’s kitchen @saadatubello
rannar May 21, 2022 09:06

sharhai (5)

Brenda Njemanze
Brenda Njemanze @grubskitchen
June 05, 2022 20:14
😊
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Dan Wake

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Gas meat
  2. Burger
  3. Dan sululu
  4. Wainar fulawa
  5. Meatpie
  1. Jallop macaroni
  2. Toasted bread
  3. Samosa Wrap
  4. Gas meat
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16246264
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close