Da fadukan shinkafa da wake da manja

Zara'u Bappale Gwani @cook_35317921
Na dafa shine kawai saboda abincin rana. Da fadukan shinkafa da wake da manja akwai ddi bbu laifi😋
Da fadukan shinkafa da wake da manja
Na dafa shine kawai saboda abincin rana. Da fadukan shinkafa da wake da manja akwai ddi bbu laifi😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Da fari na tafasa shinkafa na tsane. Na gyara wake nasa kanwa na dafa.
- 2
Saina jajjaga kayan miya da danyar citta hadi da tafar nuwa na soya. Saina tsaida ruwa nasa Maggie da gishiri.
- 3
Bayan ya tafar fasa. Saina zuba shinkafa bayan wasu lokuta na saka bushashshan kifi na rufe.
- 4
Daya tsotse saina zuba wake na a saman yyi kaman 5 min saina sauke shi kenan.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16254864



sharhai (3)