Soyayyan doya da kwai
Umarnin dafa abinci
- 1
Kiyanka doyanki yadda kikeso kitafasata tayi laushi se kitace ki ajiye agefe
- 2
Sekifasa koyi kisamata jajjagen attaruhu da garlic da albasa kisamata kayan Dandano da kayan kanshi
- 3
Sekibuga sekisa doyan acikin koyin kisa kaskon suya ki soya ki ajiye agife
- 4
Sekihada kici da doyanki dadi baa magana
- 5
Sekidauko avocado, mayonnaise da ketchup yadda kikeso kisamasu Maggie da sugar da yaji ki garwaya
- 6
- 7
Bude baki
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16294688














sharhai