Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko za,a samu wake a surfa a turmi
- 2
Sai awanke acire dusar
- 3
Sai ajuye a kwano Mai kyau azuba attaruhu da albasa da tafarnuwa.
- 4
Sai kayi blending in kuma baka da blender akai markade
- 5
Sai ka zuba manja da Maggi da kuma wanna kwai da kifin.
- 6
Sai ajuya,sai adora ruwa a tukunya yayi zafi sai akulla wanna kullin a leda azuba acikin tukunya nan Mai ruwan zafi
- 7
Sai abarshi yayi 5 mint ya dahu za iyaci da yaji da kuma Miya souce aci dadi lafiya
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16298917







sharhai