Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu semo dinki ki kixubashi a roba mai fadi kisa yeast sugar then pinch of salt
- 2
Saiki kawo ruwa mai dumi ki dama kamar kwabin wainar shinkafa kidama shi sosai
- 3
Saiki kaishi guri mai dumi ko kisa a rana ya tashi
- 4
Saiki daura tandarki akan gas idan yayi xapi saiki saka oil daidai misali idan man yadau xafi saiki ringa dibar kunlin kina xubawa idan kasan yayi saiki juya dayan side din
- 5
Haka xakiyi har ki gama xaki iya ci da romon nama ko miyar alayyahu ko taushe ko km normal stew
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16299682







sharhai (2)