Fried fish with bread crumbs

teezah's kitchen @cook_14114675
Kifi fa yayi a rayu, protein me dadi wanda baa haka mutum ci ko baida lfy
Fried fish with bread crumbs
Kifi fa yayi a rayu, protein me dadi wanda baa haka mutum ci ko baida lfy
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki yanka kifin ki tsoma shi a ruwan dumi ki zuba gishiri da lemun tsami yayi minti 10-20,
- 2
Ki tace a colenda ko matsami, ki dauraye da ruwan dumi sosai
- 3
Zaki samu bread crumbs dinki, me laushi, ki zuba duka spices dinki da Maggie da gishiri
- 4
Idan kifin ya tsane zaki saka shi a bread crumbs din yaji koina, ki barbade
- 5
Zaki saka mai a pan enough, yayi zafi sai ki soya, kada ki cika wuta.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16321698




sharhai (2)