#Kayankwaɗayi
Na fere dankalina na soyashi na samu yajina da man suyar
Na saka akan soyayyen dankalina.
Aci lafiya.
An kwafa!
More Recipes
sharhai (5)