Dan waken fulawa da alabo da yaji
Umarnin dafa abinci
- 1
Za'a samu fulawa da alabo a tankade su a mazubi mai dan fada mai tafta kuma
- 2
Sai a zuba kuka, a zuba ruwan kwanwan nan
- 3
Sai a dama shi dadi taurine da kike buqatar shi, nidai inayi nawa bamai ruwa ba, bamai tauri ba.*
- 4
Dama kin riga kin daura ruwa a wuta,yana fara tafasa sai ki rika jefaw
- 5
Hadin yaji
- 6
Zaki samu turmin ki busasshe ki zuba Citta da maggi sai ki daka su sosai, sai ki zuba barkonu
- 7
Shima ki daka sosai yanda kike son laushin shi, sai daga qarshe sai ki zuba tafarnuwan kaman sili 1 ko 2
- 8
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16338229










sharhai (4)