Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16346743
A dagargaza danyen awaran
Asa mata albasa da koran tattasai da seasoning da curry
A fasa kwai a ciki
A jujjuya
A samu tanda a sa mai
Sai a zuba kwabin awarar
Sai a soya kamar yadda ake masa
Then serve😍
An kwafa!
More Recipes

sharhai
nima ina chi. 🤗