Umarnin dafa abinci
- 1
A hada dry ingredients guri daya a juya, Sai azuba mai ko butter a hade da ruwan dumi, ya murzu sosai yayi laushi. A barshi yadan huta arufe
- 2
Sai azuba mai a pan, idan yayi zafi a soya😋👌
- 3
Sai azuba mai a wuta kadan da nikakken nama, carrot da jajjagen tarugu da albasa da spices a soya shi sama sama
- 4
Sannan a dauko kwabin semon nan a murza shi a yanka kanana a murza yayi fadi a yanka round shape azuba hadin naman a like bakin.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16389504







sharhai (2)
kuma yayi kyau😍