CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Tuwon semo da miyar ayayu
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Tuwon semo da miyar ayayu ainihin hoton girkin

Tuwon semo da miyar ayayu

Khady
Khady @khadys
Sokoto

Yanada muhimmanci makuka

Yanada muhimmanci makuka

Kara karantawa

Tuwon semo da miyar ayayu

Khady
Khady @khadys
Sokoto

Yanada muhimmanci makuka

Yanada muhimmanci makuka

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1 h
2 yawan abinchi
  • Semu
  • Ruwa
  • Ayayu
  • Attarugu 5
  • Tattasai 5
  • Maggi
  • Diyam miya
  • Manja
  • Gishiri
  • Albasa 2
  • Nama
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1 h
  1. 1

    Dafarko zaki Dora ruwan zafi idan ya tafasa sai ki dauko semi dinki sai ki zubama garin semu dinki ruwa ki kwaba

  2. 2

    Sai ki fara zubawa sannu sannu idan ya ya nuna

  3. 3

    Sai ki Sai ki dauko garin ki tuka ki rufe idan ya nuna sai ki kwashe a Leda

  4. 4

    Sai ka zuba dakkane daudawa, maggi gishiri da diyan miya idan sun Dan nuna sai ki zuba ayayu dinki idan ta nuna sai ki sauke

  5. 5

    Sai miya da farko zaki wanke ayayo dinki ki saka ta a turmi ki daka ta yadda zata yi saurin nunu ki Dora ruwan miya da nama idan yayi zafi

  6. 6

    Sai ki hada stew dinki shikenan aci lafiya

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Khady
Khady @khadys
rannar July 23, 2022 11:46
Sokoto

sharhai (2)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
July 24, 2022 06:05
@cook_16869812 inason miyan nan sosai
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Tuwon Semo Soup

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Strawberry Almond smoothie
  2. Tuwon shinkafa da miyar Danyen kubewa
  3. Semolina meatpie
  4. Vegetable noodles
  5. Lemon citta
  1. Kosan Rogo
  2. Semolina meatpie
  3. Tuwon shinkafa da miyar guro
  4. Strawberry Almond smoothie
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16389677
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close