#tel
Ki haɗa garin rogo da fulawa sai kisa kayan dandano ki daka tarugu da albasa kisa sai kisa ruwan dumi ki kwaba, kibarshi ya huta na minti 5.
Sai ki taba shi kina siyasa cikin mai kibar shi ya soyu
Aci daɗi lafiya.
An kwafa!
More Recipes
sharhai (6)