Beef shawarma

Zaramai's Kitchen @zaramai
Na kwana biu banyi shawarma ba danayi duniya jinayi bantaba cin Mai dadinsaba,😋dadi baa magana
Beef shawarma
Na kwana biu banyi shawarma ba danayi duniya jinayi bantaba cin Mai dadinsaba,😋dadi baa magana
Umarnin dafa abinci
- 1
Nayi marinating mama na tun ranan sallan layya😁yagama tsumuwa
- 2
Nasa albasa da attaruhu kadan yadan soyu senajiye namata nai abunda ake cemasa stay fry nasauketa anajiye agefe
- 3
Nayanka veggies nawa nahada mayo da ketchup awurin guda nasa mata Maggie kadan da Sugar kadan nayi mixing nasu sosai na ajiye agefe
- 4
Senadauko nada namata da veggies nawa na ajiye agefe
- 5
Nadauko shawarma bread nawa na shafa hadin mayo da ketchup senazuba hadin veggies da nama se nakara zuba hadin mayo Sena nade haka naitayi har dukka nagama shikenan se ci
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16416009






sharhai (2)