Umarnin dafa abinci
- 1
Ki saka gishiri da fulawa ki gama su har sai sun hadu kixo ba ruwa da mai kiyimata kwabin cinci ki aje tayi 5mnt
- 2
Saiki kama diba kwalo kwalo amma ba dayawa ba kinayimusu fadi sai ki saka fulawa kadan kina yin wrap da su
- 3
Bayan kingama wraps sai kixo kiyi filling din su kina saka naman ki da kika hada
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16416636







sharhai (4)