Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaki xubama masarar ki ruwan xafi tafasashe amma yanxu da Mike cikin yanayin damana ruwa sanyi xaki xuba
- 2
Sai ki xube cikin rareya wanki shinfa
- 3
Bayan ta tsane ruwa sai ki shanyata da buhu idan ta bushe
- 4
Sai ki xuba rayranki atukunya idan yayi xabi sai ki xuba masara,kina mutsawa da tsintsiya
- 5
Idan ta fashe xaiki kwashe kina iya xuba madara da sugar da butter amma ni bansa komi ba
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16417355







sharhai (3)