CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Roll bread
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Roll bread ainihin hoton girkin

Roll bread

hauwa dansabo
hauwa dansabo @cook_19098499

Wannan recipe din na Samo shine daga wuri sister na.. kuma idan nayi yana shiga raina ina jin dadien sa #yclass

Wannan recipe din na Samo shine daga wuri sister na.. kuma idan nayi yana shiga raina ina jin dadien sa #yclass

Kara karantawa

Roll bread

hauwa dansabo
hauwa dansabo @cook_19098499

Wannan recipe din na Samo shine daga wuri sister na.. kuma idan nayi yana shiga raina ina jin dadien sa #yclass

Wannan recipe din na Samo shine daga wuri sister na.. kuma idan nayi yana shiga raina ina jin dadien sa #yclass

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

10mins
Mutane biyu
  • Breadi 8
  • Nama
  • Cabegi
  • Karas
  • Bama
  • Ketchup
  • Kayan dandano
  • Sugar pinched
  • Tarugu
  • Tafarnuwa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

10mins
  1. 1

    Ki samu naman ki ki tafasa da kayan dandano su albasa, tarugu tafarnuwa yanda kikeson dandanon

  2. 2

    Ki yanka cabeji da lettas

  3. 3

    Ki samu roba ki hada su wuri guda ki zoba cabejin, latas din wuri daya

  4. 4

    Ki zoba masa baman kaman cokali daya da rabi sai kisa ketchup da sugar ki juya

  5. 5

    Sai ki samu bredi naki kiyi kneading nashi sai ki xoba kayan hadi a ciki kiyi rolling ki nade

  6. 6

    Ki samu non stick frying pan ki sa mai cokali daya sai kiyi arranging nasu a fan din

  7. 7

    Kada ki cika wuta, ki gasa ku wani side

  8. 8

    Naci nawa da shayi ne
    Aci lafita

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

hauwa dansabo
hauwa dansabo @cook_19098499
rannar August 18, 2022 12:55

sharhai (3)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
August 21, 2022 21:23
@cook_19098499 weldon dear
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Roll Biredi

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Dan wake da hadin kayan labmu
  2. Brown Jollof Rice
  3. Special jollop rice with black tea
  1. Buns din karas,nama da cabbage
  2. Special jollop rice with black tea
  3. Dan wake da hadin kayan labmu
  4. Brown Jollof Rice
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16445486
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close