Kunun gyada

Zee's Kitchen @z1212
Gsky nikam da Zan samu kunun gyada kullum b ruwana da shayi don nafi son kunu fiye da shayi #GYADA
Kunun gyada
Gsky nikam da Zan samu kunun gyada kullum b ruwana da shayi don nafi son kunu fiye da shayi #GYADA
Umarnin dafa abinci
- 1
Na Sami gyadar kunu na na zuba a cikin blender
- 2
Nasa ruwa nayi blending dinta anfanin hakan yn sawa kunun yy haske kuma yy gardi
- 3
Ina juya wa har yy kaurin d nk so nasa sugar n zuba madarar gari
- 4
Sae n tace na Dora a wuta y tafasa sosae sae n sauke na dinga zuba gasarar shinkafa a hnkl
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16488494



sharhai (3)