Margi special

#nazabiinyigirki Miyan nan ta kasance favorite dina. Wannan miyan shine ni a kowane lokaci.
Ina matukar sonshi yana daya daga cikin special Miya na mutanen Adamawa da maiduguri. A duk sanda zanyi miyan inajin dadin yinta
Margi special
#nazabiinyigirki Miyan nan ta kasance favorite dina. Wannan miyan shine ni a kowane lokaci.
Ina matukar sonshi yana daya daga cikin special Miya na mutanen Adamawa da maiduguri. A duk sanda zanyi miyan inajin dadin yinta
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko dai zaki samo kifinki mai kyau ki wankata sosai barin na idan cat fish tana bukatan wanki sosai
- 2
Nidai yadda nake wanke da farko zan jikashi cikin ruwan toka for some minutes sai na wanke da lemun tsami kam na dauraya da warm water
- 3
Da farko dai idan zakiyi wannan miyan kina bukata ki jera duk abinda zakiyi anfani dashi ne kamar haka
- 4
Gasunan duk nasa sunansu akai. Kungani yadda na yayyanka komai. Attarugu da shombo ne nayi greating nasu
- 5
Zaki samo pot dinki sai ki fara zuba alayyahun ko kamar yadda kika gani
- 6
Sai ki zuba yakuwa da ganyen albasa
- 7
Sai ki fara jera kifin
- 8
Sai ki zuba su tumatir akai
- 9
Sai ki zuba albasa
- 10
Sai ki zuba hadin shombo da attarugu
- 11
Sai ki kawo ganyen albasa ki zuba akai
- 12
Sai ki barbada maggi nayi anfani da maggi star da knorr chicken
- 13
Haka zakiyi ta yin har ki gama layers din. Zakiyi ta repeating na steps din har Kayan hadin ya kare
- 14
Sai ki goga fresh ginger akai idan kinaso sai kisa fish spice
- 15
Sai kisa nan gyada, ki samo euwa kadan kisa toka aciki sai ki yayyana akan miyan shikenan sai kisa a wuta ki zafa na tsawon minti arbain ko fiye da haka harsaruwan jikin ya janye. Wlh idan kina dafa miyan nan kamshi har makwabta ga dadi ba. Magana
Similar Recipes
More Recipes


















sharhai (10)
It's a good delicacy.I love it.❤️