Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16533090

Dafarko dai zaki yanka dankalinki yadda kike bukatar girman sa
Sai ki zo ki soya kayan miyarki ki xuba ruwa idan yaa dafasa ki saka spices dinki da kuma dankalinki ki barshi yayi like 10 min ya nuna a ci lafiya
An kwafa!
More Recipes

sharhai