Farfesun kayan ciki 🤤
Hmmm sai wanda ya chi zai gane menene 😆
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko dai ki wanke Kayan ck tareda lemon tsami ya fita sosai
- 2
Ki zuba a tukunya tareda zuba mata ksahshen Ruwa
- 3
Agefe kuma ki dauko kayan miya tareda kayan kamshi da sinadaran gyara Girki ki grating inshi duka
- 4
Ki zuba a tukunyarki tareda zuba kayan kamshi d kuma zuba sinadaran dandano wato su maggy d sauransu
- 5
Ki rufe ta ruffff. Kina yi kina dubawa in ruwan yayi kadan zaki na iya karawa Saiki maida murfi ki rufe… haka zaki dafata had sai tayi luguffff Saiki sauke kisha Romor demukradiyya 😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16536767




sharhai