CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Samosa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Samosa ainihin hoton girkin

Samosa

ameerah's kitchen
ameerah's kitchen @cook_37546702

#nazabiinyigirki:ina matukar son samosa sbd takasance daya daga cikin favorite dina😋 akoda yaushe nakanyi bincike dangane da sababbin girke girke sbd irin San danakewa girki inajin Dadi kwarai dagaske idan Ina girki👩‍🍳

#nazabiinyigirki:ina matukar son samosa sbd takasance daya daga cikin favorite dina😋 akoda yaushe nakanyi bincike dangane da sababbin girke girke sbd irin San danakewa girki inajin Dadi kwarai dagaske idan Ina girki👩‍🍳

Kara karantawa

Samosa

ameerah's kitchen
ameerah's kitchen @cook_37546702

#nazabiinyigirki:ina matukar son samosa sbd takasance daya daga cikin favorite dina😋 akoda yaushe nakanyi bincike dangane da sababbin girke girke sbd irin San danakewa girki inajin Dadi kwarai dagaske idan Ina girki👩‍🍳

#nazabiinyigirki:ina matukar son samosa sbd takasance daya daga cikin favorite dina😋 akoda yaushe nakanyi bincike dangane da sababbin girke girke sbd irin San danakewa girki inajin Dadi kwarai dagaske idan Ina girki👩‍🍳

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Flour cup 2
  • 1Baking powder chokali
  • 2Maggi
  • Curry
  • Oil
  • Onion
  • attarugu
  • nama
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki wanke nama kitafasashi da Maggi bayan kin Yi add ingredients dinki Wanda kikeso

  2. 2

    Idan ya dafu xaki niqa namanki saiki soya bayan kingama hada filling dinki sai ki kwa6a flour 4cup kisa gishiri 1tbsp

  3. 3

    Sai kisa oil 4tbsp Shima idan kinada corn flour xaki iya sawa idan bakida shi basai kinsaba

  4. 4

    Sai ki sa warm water bit by bit ake sa ruwan kihada dough dinki

  5. 5

    Note:abunda yasa akesa warm water sbd tayi craspy tayi kyau toh bayan kingama sai ki yanka dough din shape din yafito girma guda

  6. 6

    Anaso oil yaji sbd wurin 6an6ara idanma taji oil xakiga tana 6an6ara dakanta sai ki Kara murxawa idan ta murxu da kyau

  7. 7

    Sai ki axa nonstick a gas kishafa oil datayi xafi sai ki axa samosa wraps dinki data gasu xakiga tana 6an6ara dakanta

  8. 8

    Sai ki sauke kifida shape din sai ki kwa6a flour daxaki Rika liqewa kina xuba filling hadin namanki ck

  9. 9

    Saiki dauka guda kina murxawa kina barbada fulawa haka xakiyi harki gama wraps dinki sai kina dauka Kuma kina shafa oil asama kina axa wata kina barbada fulawa

    Samosamatakin girki9 hoto
    Samosamatakin girki9 hoto
  10. 10

    Shikenan saiki soya aci Dadi lpy🥰😋

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

ameerah's kitchen
ameerah's kitchen @cook_37546702
rannar October 03, 2022 00:10

sharhai (3)

Cookingwithseki
Cookingwithseki @cookingwithseki
October 04, 2022 05:34
Welcome to Cookpad
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Samosa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Margi special
  2. Masa
  3. Miyar waken gwangwani (baked beans soup)
  4. Kunun couscous(plombs pudding)
  5. Vegetables couscous
  1. Dambun couscous
  2. Chapman
  3. ICE TEA 🍹👩‍🍳👩‍🍳
  4. Masa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16541584
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close