Wainar rogo

Raheemandaddy @raheemandaddy2010
A da banacin sa Amma ynz I'm a fan of awarar rogo bcoz my kids love it
🥰🥰🥰🥰ND I love Dem🥰🥰🥰
Wainar rogo
A da banacin sa Amma ynz I'm a fan of awarar rogo bcoz my kids love it
🥰🥰🥰🥰ND I love Dem🥰🥰🥰
Umarnin dafa abinci
- 1
Adaka dafaffen rogo ya daku
- 2
Ahada da jajjagen kayanmiya da rogo da kayan dandano a kwano a gauraya su hade jikinsu sosai
- 3
Sai a mulmula shi daidai shape din da kakeso ka jera a man faranti
- 4
Sai a Dora mai a wuta yayi zafi Sai a ringa tsoma rogon a ckn kwai
- 5
Sai asaka a cikin mangyada ya soyu Sai a juya dayan gefen Shima ya soyu Sai a kwashe.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16545975



sharhai