Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fara tafasa namanki tare da magi attarugu bayan ya daku sai ki dunkulashi
- 2
Bayan kegama dunkulashi sai ki kada kwanki da magi sai kisaka namanki da kika dunkula ciki sannan kicireshi kisakashi cikin garin biredi har ko ina yasamu sosai
- 3
Sannan sai ki soya bayan ke soya sai ki yanka cucumber dinki albasa ki zuba ketchup kici asha dadi lafiya😋😋
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16579261










sharhai