Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki yanka alayyaho kanana ki wanke seki tsane ki ajiye gefe but zaki sa yakuwa in kinaso
- 2
Ki gyara kayan miya kiyi blending,gyadar ma kiyi blending ki ajiye gefe
- 3
Ki kunna gas ki daura manki kisa onion inya soyu kisa blended kayan miyar ki soya
- 4
Sekisa ruwa kadan kisa ganyenki ki zuba gyadarki seki gauriya
- 5
Ki rufe miyarki after some time seki na dubawa inyafara nuna kisa seasoning dinki
- 6
Kidaka daddawa guda daya ko biyu da citta tafarnuwa nutmeg kisa and
- 7
Inya nuna kidansa maburgi kadan seki sauke shikenan miyarki yayi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16585352




sharhai (4)