Simple jellop rice
It's good for lunch
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko nazuba ruwa Mai yawa atukunya sannan nasa salt kadan nabarshi ya tafasa nanan na debo shinkafa na wanke da ruwan dumi,
- 2
Bayan na wanke na dauko kayan Miya Wanda nayi gretin nashi nasoya da oil da onion ya soyu,
- 3
Sannan nasa su carrot Dina da green beans nasake zuba curry acikin narufe bayan kana 20 mint nazuba albasa again barshi ya turara shikenan
- 4
Nasamai ruwa nasa Maggi da time sannan nazuwa shinkafa, bayan ya kusa dahuwa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16614998






sharhai (2)