Nama gashin Oven

Zara'u Bappale Gwani @cook_35317921
Naima oga nne kawai don faranta ransa. Kuma yyi ddi sosai 😋
Nama gashin Oven
Naima oga nne kawai don faranta ransa. Kuma yyi ddi sosai 😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Da fari na wanke nama na. Na barshi a matsami y tsane jikinsa. Saina jajjaga Tarugu da danyar citta, da tafarnuwa
- 2
Saina dakko naman na hadasu dukka nasa kayan dandano, dadan gishiri, kadan da mai da thyme, curry
- 3
Saina yayyanka tattasaina da albasa da yawa. Karas ma na yayyanka shi duk na hadesu waje 1 na jujjuya.
- 4
Na nade a foil nasa a oven hmm yummy baa bawa mai kiwa😜
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16615863



sharhai