Danbun shinkafa and pepper chicken

Yana daya daga cikin abincin gargajiya na Hausa,Yana da dadi sannan kuma duk abunda ake amfani dasu masu Kara lfy ne ,na koyane agurin mamana
Danbun shinkafa and pepper chicken
Yana daya daga cikin abincin gargajiya na Hausa,Yana da dadi sannan kuma duk abunda ake amfani dasu masu Kara lfy ne ,na koyane agurin mamana
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki Kai shinkafarki abarzo Miki ita sai ki wanke ki tsameshi a kwalanda,idan ya tsane
- 2
Sai ki samu babban bowl dinki ki juye aciki sai ki zuba gishiri da Maggi ki juya
- 3
Sai ki zuba a stiming pot dinki ya turara idan yayi half done sai ki sauko dashi ki sake juyeshi acikin bowl dinki
- 4
Sannan ki juye aciki ki zuba attaruhun ki da albasa da species dinki da dai komai aciki
- 5
Sai ki dauko zogalan da kika gyara shima kisa sai mai sannan sai ki sake maidashi kan wuta idan ya nuna zakiji Yana kamshi
- 6
Sai ki gyara kayan miyarki da gyadarki ki dai ki Dan daurashi a wuta ki soyashi samasama sai ki dakashi
- 7
Sai ki gyara salad da carbeji tomatoes and onions dinki dazaki ci dashi
Similar Recipes
More Recipes






sharhai (6)