Stir fry seafood

Maman jaafar(khairan) @jaafar
Wana hadin seafood din haka ake siyar dashi kuma an riga anyi marinated dinsu kawai zaka kara mai INGREDIENTS din da kakeso na
Stir fry seafood
Wana hadin seafood din haka ake siyar dashi kuma an riga anyi marinated dinsu kawai zaka kara mai INGREDIENTS din da kakeso na
Umarnin dafa abinci
- 1
Ga yadan yake, sai na dora pan dina nasa oil sana na zuba seafood din aciki, da zaran ya fara soyuwa zakigan ruwa kadan kadan nafito aciki, to seda na barshi ruwa ya tsose
- 2
Sana NASA onion, attarugu peper, green, red, yellow bell peppers nasa maggi, curry da thyme na soyasu sama sama ma 1mn shikena sai ki sawke
- 3
Kina iyaci da shikafa, taliya, couscous
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16625465

sharhai (14)