Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko ki daura tukunyanki a wuta ki soya man ki saiki zuba dakakkun kayan miyanki kidan soya su bayan sun soyu saiki san ruwa 1cup kizuba gyadanki saiki rufe tukunyan
- 2
Babayan ya tafaso kisa maggi kiraba spices dinki biyu kizuba rabi ki yauraya saiki zuba alayyahunki kiqara rufewa
- 3
After some minute saiki bude in kinaso zaki iya dan qara ruwa kadan in bakya so yayi ruwa kuma ki barashi, saiki zuba sauran kayan dandanonki kibarshi yayi kaman 5 mins saiki sauqe. Done
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16643149









sharhai